22,22 €
24,69 €
-10% with code: EXTRA
Abokantaka
Abokantaka
22,22
24,69 €
  • We will send in 10–14 business days.
Ko kin taɓa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara? " ... DOMIN SU ZAMA ƊAYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23 Ɗayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna. Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ɗaukan nauyin juna, sulhunta saɓani, yin…
24.69
  • Publisher:
  • ISBN-10: 1006955631
  • ISBN-13: 9781006955631
  • Format: 15.2 x 22.9 x 0.8 cm, minkšti viršeliai
  • Language: English
  • SAVE -10% with code: EXTRA

Abokantaka (e-book) (used book) | Love God Greatly | bookbook.eu

Reviews

Description

Ko kin taɓa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara?

" ... DOMIN SU ZAMA ƊAYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23

Ɗayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna.

Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ɗaukan nauyin juna, sulhunta saɓani, yin rayuwa tare duk na nuna kaunan Allah da amincin Shi ga mutanen Shi. Abokantakan mu shaida ne ga kauna har ga haɗaya da Kristi Ya yi domin mutanen Shi.

A hakanan idan abokantakan mu na cike da saɓani, rashin ganewa, musu, gulma da rashin amana, mun zama shaidu marasa kyau ga bishara. Idan abokantakan mu na nan kamar ta duniya, mu na ɓata shaidar Kristi.

Abokantaka bincike ne mai zurifi cikin abin da ake nufi da rayuwa cikin abokantaka ta Littafi mai Tsarki. Wannan binciken zai bincika yadda mu ke bukatan zumunci, babban albarkan abokantaka, yadda za mu gane kuma mu guje abokantaka marasa kyau, kuma da yadda babban tanadin abokantaka na sumuwa cikin Shi wanda Ya ba da ransa domin abokan shi.
Wannan shi ne bincike ma fi daidai domin yi da kawaye! Ki tara kawayen ki sai mu haɗa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Abokantaka a duka wuraren tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum, da jamma'a masu kauna domin karafafa ki yayinda ki ke cikin gina kuma da tsaron abokantaka irin ta Littafi mai Tsarki

EXTRA 10 % discount with code: EXTRA

22,22
24,69 €
We will send in 10–14 business days.

The promotion ends in 22d.12:47:05

The discount code is valid when purchasing from 10 €. Discounts do not stack.

Log in and for this item
you will receive 0,25 Book Euros!?
  • Author: Love God Greatly
  • Publisher:
  • ISBN-10: 1006955631
  • ISBN-13: 9781006955631
  • Format: 15.2 x 22.9 x 0.8 cm, minkšti viršeliai
  • Language: English English

Ko kin taɓa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara?

" ... DOMIN SU ZAMA ƊAYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23

Ɗayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna.

Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ɗaukan nauyin juna, sulhunta saɓani, yin rayuwa tare duk na nuna kaunan Allah da amincin Shi ga mutanen Shi. Abokantakan mu shaida ne ga kauna har ga haɗaya da Kristi Ya yi domin mutanen Shi.

A hakanan idan abokantakan mu na cike da saɓani, rashin ganewa, musu, gulma da rashin amana, mun zama shaidu marasa kyau ga bishara. Idan abokantakan mu na nan kamar ta duniya, mu na ɓata shaidar Kristi.

Abokantaka bincike ne mai zurifi cikin abin da ake nufi da rayuwa cikin abokantaka ta Littafi mai Tsarki. Wannan binciken zai bincika yadda mu ke bukatan zumunci, babban albarkan abokantaka, yadda za mu gane kuma mu guje abokantaka marasa kyau, kuma da yadda babban tanadin abokantaka na sumuwa cikin Shi wanda Ya ba da ransa domin abokan shi.
Wannan shi ne bincike ma fi daidai domin yi da kawaye! Ki tara kawayen ki sai mu haɗa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafi Abokantaka a duka wuraren tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum, da jamma'a masu kauna domin karafafa ki yayinda ki ke cikin gina kuma da tsaron abokantaka irin ta Littafi mai Tsarki

Reviews

  • No reviews
0 customers have rated this item.
5
0%
4
0%
3
0%
2
0%
1
0%
(will not be displayed)